Life Style
Lilin Baba: zafafan hotunan lilinbaba da ummi rahab
Lilin baba: zafafan hotunan lilinbaba da ummi rahab
Tin bayan auren lilinbaba da ummi rahab Basu fitar da zafafan hotuna kamar wan Nan ba.
Domin hotunan ya ja hankalin jama’a ta inda kowa maganar hoton yakeyi.
Wasu mutanen suna ta musu fatan Alheri da adu’a na zaman lafiya da Allah yasa wan Nan aure anyi kenan har bayan mutuwa.
Wasu Kuma suna fadin akasin Hakan ta inda suke ganin ba dacewa bane a dinga Saka hotunan matar aure a social media.
Also read: Daukar Ma’aikata Na Digiri Na First Bank 2022
GLO Free Unlimited Browser Latest 2022
One Comment