Videos

Labarina Season 5 Episode 1

Labarina Season 5 Episode 1

Alhamdulillah wan Nan Shirin naku me farin jini labarina Shiri me dogon zango Gashi Allah yasa mun kawo muku kamar inda mukayi muku Alkawari yau juma’a.

Ga Shirin labarina season 5 Episode 1 Nan a kasa domin ku kalla ku more ????????????

Kamar inda kuka sani wan Nan Shiri Yana dauke da sarkakiya na soyayya da sauran abubuwan ban mamaki da burgewa.

Ba zamu cikaku da labari ba har sai Kun kalla domin ku more kuba ma kanku amsa.

Domin Shirin mun kawo sabon tsari kala-kala domin mu burge masu kalo mu nishadantar dasu.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page