KannywoodVideos

Video wakar bebin tayi kalar aure na lilinbaba da ummar m sharif

Lilinbaba and ummar m sharif bebin tayi kalar aure video

Kalla video sabuwar Wakar lilinbaba tare da ummar m sharif bebin tayi kalar aure.

Wan Nan waka ne Wanda aka tsarashi da kalamai masu Dadi da ratsa zukata Wanda ake Kiran sa bebin tayi kalar aure na lilinbaba tare da ummar m sharif da murja na TikTok.

Kamar inda kowa ya sani ummar m sharif babban mawakin Hausa ne musamman na soyayya Wanda wasu suke ganin Babu irin sa a gaba daya kannywood.

Haka Nan Shima lilinbaba wato mijin ummi rahab hazikin mawaki ne Wanda yafi mayar da hankali akan wakokin soyayya ko Kuma juya wakokin baya su koma na zamani.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page