Sashi Daban (Others)

Yanda Na Kama Mijina Yana lalata da mahaifiyarsa.

Yanda Na Kama Mijina Yana lalata da mahaifiyarsa.

Wata mata ‘yar shekara 23 ta bada labarin ban mamaki a yanar gizo na Fesbuk.

Ta bukaci a kiyaye gaba daya.

A cewarta, “kwanannan ta shiga gidan su mijin ta ta tarar mijinata yana lalata tare da mahaifiyarsa.”

Ta bayyana yadda lamarin ya faru kaman haka, Ida take cewa:

Mijina ya bani mamakin da ban taba tunani ba a rayuwata kuma ina jin kamar in mutu.

Ba zan iya ‘daukar wannan abun ba.

Ta bayyana yanda lamarin ya faru kaman haka, Ida take cewa:

Mijina ya bani mamakin da ban taba tunani ba a rayuwata kuma ina jin kamar in mutu.

Bazan iya ‘daukar wannan abun ba.

Mijina yana da shekara 25 ni kuma 23.

Mun yi aure kusan shekara 2 yanzu,

Kullum ina zuwa gidansu don gaida mahaifiyarsa,

Mahaifin mijina ya mutu mahaifiyarsa kawai wadda yake tare da ita.

Na lura cewa mijina da mahaifiyarsa suna son juna sosai.

Wani lokaci, idan na ziyarce shi, nakan gani shi yana kwance da kansa a kan cinyar mahaifiyarsa.

Na kasance ina wasa da shi har ma na kira shi “Yaron Mummy” sai yayi dariya. (Yanda Na Kama Mijina)

Kwanaki biyu da suka wuce.

Na kai wa mijina ziyarar bazata abin da na gani ya jefa ni cikin tashin hankali.

Na kasa yarda da abin da na gani idanuna.

Shigata gidan kai tsaye na nufi dakinsa tunda a nan ne muke haduwa.

A nan ne na ga mijina tsirara a kan gadonsa kuma a saman mahaifiyarsa yana lalata da ita.

Na kira sunansa da ihu na kusa na suma.

Su biyun duk suka gigice da suka ganni. Na gudu waje ina kuka kawai.

Tun daga nan mijina yake kirana yana aiko min da sakonnin waya game da yadda ake lalata da shi da sauran su.

Amma ina cikin bakin ciki sosai a yanzu. Ba na ma son tuna abun.

A iya nan matar ta gama bada labarinta. Mudai sai dai muje Allah ya kyauta ya kuma karemu da alfasha, balle ma ta irin wannan.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page