Sashi Daban (Others)

Ana nema ayi murdiya a shari’a Fatima da aka yanke ma kafa a sokoto

Ana nema ayi murdiya a sharia: A kwanakin baya idan me karatu be manta ba mun kawo muku video da hotunan wata yarinya me suna Fatima da aka yanke ma kafa a garin sokoto a dalilin Wani saurayi da ya bugeta a mota a lokacin da suke wasa da mota na murnar gama makaranta.

A yanzu haka mun Kara samun labarin bayan shigan su kotu Kuma ana Neman ayi ma wan Nan yarinya rashin adalci.

Ga video duk abinda ya faru da yarinya tin daga farko har yanke kafan har zuwa shiga kotun nasu ????????

Kamar inda muka sani kamar inda aka Saba a Nigeria akoda yaushe me kudi shine kan gaba me karamin karfi Kuma shine a baya.

 

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page