KannywoodLife StyleVideos

Aminu momo yasha ihu a kasuwa bayan an fasa mishi mota

Aminu sharif momo kannywood actress

Aminu sharif momo yasha ihu a cikin kasuwar singa bayan anfasa mishi mota.

 

A Wani video da Wani ya wallafa a cikin TikTok inda aka nuna video Aminu momo Yana kirga kudi har naira kimanin dubu goma ya saka a cikin aljihu.

Wan Nan kudi bana komai bane saina barna da Wani me tura baro yayi masa a motar sa inda shi Kuma aminu sharif momo yace atafaf Sam Babu wanda ya Isa sai an biya shi motar sa.

Anyi juyin duniya ya hakura yace dole a biya sa, a Nan dai aka samu aka biya shi kudin nashi da akayi masa barna har naira dubu goma.

Wanda shine mutane sukayi masa video suna masa ihu wai yayi abin kunya saboda dubu goma ya kasa yafe ma Dan dako yace Saiya biya shi.

Mutane dai suna ta fadin albarkacin bakin su wasu suce yayi dai-dai wasu Kuma suce abinda yayi be kamata ba tinda yafi karfin dubu goma.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page