Life Style

Sabuwar Waka dauda kahutu rarara Akan Rashin tsaro

Dauda kahutu rarara new song

Sabuwar Wakar dauda kahutu rarara da Nura m inuwa da Alan waka da Adam zango da ummar m sharif.

Wan Nan waka nasu akwai fadakarwa da nasiha sosai a cikin wakar Kuma sun fada ma buhari gaskiya akan rashin tsaro da yake faruwa a Nigeria musamman arewacin Nigeria.

Hakika da wan Nan video waka zai Kai gaban shugaban kasa Muhammad buhari da Saiya zubar da hawaye saboda kalaman da suke cikin wakar akan rashin tsaro da yake faruwa.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page