Life Style

Momee gombe: tana Neman mijin aure

Mimi gombe kannywood

Momee gombe: Jarumar kannywood momee gombe tace tin bayar mutuwar auren ta Babu abinda take da muradi sai Taga ta Kara Wani aure

A wata hira da akayi da ita daga bakin me ita inda ta bayyana sunan ta asalinta da inda ta fito da tsarin rayuwar ta da abinda tafiso da burin rayuwanta.

Anan ne momee gombe ta sanar da cewa Babu abinda take da bukata sai Taga ta Kara yin Wani auren domin tin bayan mutuwar aurenta na farko take da wan nan muradin.

Kamar inda muka sani momi gombe tana Daya daga cikin jaruman kannywood Wanda tauraronta yake haskawa a yanzu, domin yarinya ce me kyau ga sura na jikin mata.

Momi gombe tafi fitowa a cikin wakoki Wanda tafiyi kamar da hamisu breaker da garzali miko ko ummar m sharif, takan fito a cikin Shirin film amma ba sosai ba.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page