Life Style

Kannywood: Abinda yasa Tahir fage yage rawan gala har da taba jikin wata

Kannywood: dalilin da yasa Tahir fage ya koma gidan gala Yana rawa da yanmata Babu kunyar kowa.

Hakika wan Nan Abu da Tahir fage yakeyi ya taya da hankalin masoyan shi da yawa, wasu Kuma suna ta zagi.

Amma abin lura a Nan shine mene yasa Tahir fage ya fara rawa a gidan gala, wasu suna ganin kawai sha’awa ne, wasu Kuma suna ganin Neman kudi ne, wasu suna ganin son zuciya ne.

In zamu lura yanzu haka andena yin film kamar baya yanzu ya koma series film akafi Yi Wanda in zamu lura gaba daya Babu Tahir fage aciki, to a ganin wasu wan Nan Sana’a da ita Tahir fage ya dogara, ta iya kasancewa wan Nan shine dalilin da yasa ya koma gidan gala.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page