Wani bidiyon Daso tana wanka a cikin ruwa ya jawo cece-kuce
Wani bidiyon Daso tana wanka a cikin ruwa ya jawo cece-kuce
Bayyanar wani bidiyon Mama Daso tana wanka a cikin swimming ya jawo cece kuce
Fitan bidiyon fitacciyar jarumar Kannywood wacce baza’a taba mantawa da gudunmawar da ta bawa Masana’antar ba Saratu Gidado wato Daso.
Jarumar ta bayyana cewa da kaya fa a jikinta, bawai babu kaya tayi bidiyon ba,
sannan ta kara da fadar falalar yin hakan ga duk wanda Allah ya horewa ya gina swimming domin yana daya daga cikin hanyoyin motsa jiki, inji ta.
Amma wasu jama’a suna ganin hakan bai dace ba ga babban mace kamarta.
Wasu kuma suna mata da nunin cewa hakan bawai wayewa ba.
Ta sani tana da ‘ya’ya ko bata dashi wataran zata samu
Jama’a da dama suna ganin wannan dabi’an yara ne wanda ya kamata a jawosu a jiki, sai kuma ga babba ta fara yi.
A maimakon ita ya kamata ta dinga tarbiyantarwa bawai batawa ba.
A gaskia ko addini bai bada izuri ga hakan ba. Cewar wasu.