Sirrin Aure

Abin Alajabi: Yaro Dan shekara 19 ya dirka ma mahaifiyar sa ciki

Abin Alajabi: Wani yaro Dan kimanin shekaru 19 da haihuwa ya dirka ma mahaifiyar sa ciki Wanda Saida yakai wata hudu San Nan aka Gane cikin sa ne.

(Abin Alajabi) Wani yaro sabon balaga Dan shekara 19 Wanda tashen balaga da sha’awa take damunsa yayi ma mahaifiyar sa ciki.

Wan Nan yar inda ya nuna ma Yan sanda cewa shi me matsanancin sha’awa ne shi yasa yaje wajen boka masu Bada maganin shashatau da sauran su. ( Abin Alajabi)

Inda suka bashi magani suka fada masa duk inda zaiyi dashi, duk macen Da yayi anfani da wan Nan maganin akanta zaiyi lalata da ita har ya gama ba tare da ta gane shine yayi ba.

Kamar inda wan Nan yaro yake shaida ma yansanda ya rasa kan Wanda zai gwada wan Nan magani akanta shine yace bari ya fara gwadawa akan mahaifiyar sa ya gani ko maganin Yana aiki.

Kamar inda yaron ya shaida ma yansanda baban shi ma’aikaci ne a Wani gari don haka Yana iya daukan watanni be dawo ba, don haka da wan Nan dama yayi anfani yayi ma mama shi anfani da magani har yayi mata ciki Bata sani ba. (Abin Alajabi)

Bayan watanni hudu da samun cikin maman nashi Saira kira mijinta don ta fada mishi tana da ciki har wata hudu, mijin nata yace Sam shi ba cikin sa bane don yasan bashi a gari a wan Nan lokacin don haka taje ta nema Wanda yayi mata ciki.

Hankalin uwan wan Nan yaro ya tashi takai Kara wajen yansanda, da bincike yayi bincike shine tace ta taba ganin kamar duhun yaronta cikin dare Yana mata gizo.

Nan take Yansanda suka Nemo wan Nan yaro suka fara bincike shi akan abinda yake faruwa shine ya kora musu jawabi tas na cewa tabbas shi yayi cikin Kuma ya Basu labarin duk abinda ya faru da inda ya amso maganin, da inda yayi anfani dashi da Kuma ko so nawa yayi anfani da mahaifiyar tasa.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page