News

Dr Ahmad gumi ya kushe kashe dibora a sokoto

Dr Ahmad Abubakar Mahmud gumi yayi raddi me zafi akan Wanda suka kashe dibora a sokoto da Kuma malaman da sukace hakan ba lefi bane. https://youtu.be/4v9MioJYiqc Sheikh Dr Ahmad gumi yayi raddi akan kashe dibora da akayi a sokoto, inda yake cewa wane yace mutane su dauki doka a hanun su Kuma don mene wasu malaman sukace abinda akayi ba lefi bane. Don haka abinda akayi lefi ne Kuma duk malamin dayace hakan ba lefi bane to besan abinda yakeyi ba, wasu suna Saka rawani ne kawai Amma Basu San tauhidi ba inji Dr Ahmad gumi.

Dr Ahmad gumi ya kushe kashe dibora a sokoto
Dr Ahmad Abubakar Mahmud gumi yayi raddi me zafi akan Wanda suka kashe dibora a sokoto da Kuma malaman da sukace hakan ba lefi bane.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page