Life StyleSirrin Aure

Matan aure Zina da iskanci yayi yawa wajen matan aure

Matan aure suna iskanci son ransu saboda suna ganin suna da lasisi ko ciki sukayi babu Wanda zaice don mene.

Da yawan mata suna aikata wani babban kuskure a rayuwan su na tura ma saurayi hoton jikin su ko Kuma su bari shi ya dauka hoton jikin nasu da kanshi Wanda duk maceñ da ta aikata hakan sai tayi da nasani.

Matan aure masu zina
Matan aure masu nuna tsiraicin su

A yanzu ma abin haushin matan aure ne suke tura ma wasu samarin hoton tsiraicin su saboda soyayya ko Kuma wani dalili Wanda hakan zai kaisu ga halaka.

Ya kamata matan aure su san wani abu cewa tura ma mijinki hoton tsiraicin ki shi kanshi kuskure ne bare Kuma saurayi, a lokacin da kika tura ma mijinki baki tinanin wani matsala ta hadaku kuma wan nan hoton Yana cikin wayan shi sai mene kike tinanin zai faru, zai watsa Hotun Nan ki a social media ko  Kuma wasu wajen, don haka babu wani Alheri a hakan.

You can also read: banbancin ruwan maniyin Maza da mata

Wasu matan Kuma sukan dauka hotun Nan nasu na tsiraicin a Cikin wayan su baku tinanin cewa wata Kawar ku ko dan uwa zai iya daukan wayan su gani su tura a wayan su wata rana su watsa shi a gari, haka Nan wayan zata iya fadi wasu su tsinta wani abu ya faru.

Wata Kuma tana tinanin ai ta tura hoton ne ba tare da fuskanta ba don haka babu wani matsala, abinda ya kamata mu sani cewa gaba daya aikata hakan be kamata ba haramun ne kuma babban kuskure ne duk Wanda ta aikata hakan sai tayi dana sani a rayuwanta.

Babu wani anfani a iskanci wasu Kuma soyayya ne ke sakasu aikata wan Nan babban kuskure wasu Kuma son abin duniya ne yake daura su akan sokin da nasani karki taba bari saurayi ko wani katon banza ya rudeki da sosayya wai ai aurenki zaiyi ki tura mishi shikenan ya gama da rayuwanki.

Don haka ya rage naki ko kiji tsoron Allah ki kiyaye ko Kuma kici gaba zakiyi dana sani a rayuwanki.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page