Hukumar NDLEA ta tabbatar akwai tabar wiwi a cikin ruwan Akuskura
Hukumar NDLEA ta tabbatar akwai tabar wiwi a cikin ruwan kuskura
Ruwa na kuskura wani ruwa ne Wanda yake dauke da wasu suna Dari Wanda mutane Suke anfani dashi Suke kuskure Baki da sunan yayi musu maganin cuta kala daban daban.
Wan nan ruwa na kuskura Yana da hatsarin gaske ta inda wasu sukan Suma bayan sun gama wasu ma har sai an kaisu asibiti.
Da wan Nan dalilin ne yasa hukumar NDLEA tace ba zatayi kasa a gwiwa ba har sai ta binciko mene a cikin wan nan ruwa A-kuskura.
Hukumar NDLEA reshen jihar Kano ta tabbatar akwai sinadarin tabar wiwi a cikin ruwa kuskura.
Sun tabbatar da Hakan ne bayan sunkai ruwan Akuskura dakin gwaji inda aka tabbatar musu da Hakan.
Hukumar NDLEA tayi kokari ta cafke wadanda Suke hada wan nan ruwan Akuskura domin ci gaba da sauran bincike.