Hausa NewsKannywoodVideos
Bayan shekaru 9 da aure fatee kk tayi wani Abu mamaki
Fatee kk tayi wani babban abin mamaki a gidan auren ta bayan shekaru Tara dayin aure.
Fatee kk tana daya daga cikin manyan jaruman kannywood Wanda suka dade suna Jan zaren su.
Wan Nan babban jaruma na kannywood tana daya daga cikin mata masu kunya da tsare mutunci Wanda Basu da abokan fada.
Ga kadan daga cikin video abinda yake faruwa bayan tayi shekara 9 a gidan auren ta.
Duk da wasu sukance auren jaruman mata na kannywood basa iya zaman aure da anyi auren Suke fitowa.
Amma Alhamdulillah gashi wan Nan shekara 9 kulum abin da wani sabon Salon soyayya yake Kara zuwa.