Hausa NewsNewsVideos
Hon Gudaji Kazaure ya tona asirin gwamnan bankin CBN akan Satan kudi
Hon Gudaji Kazaure ya tona asirin gwamnan bankin CBN akan inda yake handama da baba kere da kudin talakawa.
Hon Gudaji yaci gaba da cewa wan Nan almundahana da handama da baba kere baya tsaya bane akan gwamnan babban bankin CBN harda wasu daga cikin manyan kasar Nan kamar su babban me shari’a na kasa da sauran wasu daga cikin manyan kasar Nan.
Ga kadan daga cikin video inda hon Gudaji Kazaure yayi bayani da bakin shi.
Wanda a yanzu haka ana Neman da a tura dukkanin bayanai ne zuwa wajen shugana kasa.
Shi dai wan Nan kudin talakawa da gwamnan bankin CBN yayi handama da baba kere dasu sunkai yawan da Zaa iya biyan bashin da Ake bin Nigeria gaba daya Amma mutum daya ya kwashe su ya boye.