Hausa NewsHausa SeriesKannywoodVideos
Labarina season 6: Aminu saira yayi babban sanarwa akan labarina season 6
Aminu saira yayi wata babban sanarwa akan wan Nan film me dogon zongo Wanda akafi sani da LABARINA Wanda idan me karatu be manta ba yanzu haka mutane suna jiran a ci gaba da Shirin ne akan LABARINA SEASON 6.
A baya dai inda suka fara nuna Shirin tin daga season 1 suka Kai har season 5 Wanda sukayi alkawarin zasu ci gaba da kawo ci gaban Shirin na season 6 a ranar 16 ga watan 12 wato December.
Ga video sanarwan da yayi Nan a kasa ????????????
Duk da dai wasu daga cikin abubuwan daya fada yayi ma wasu dadi wasu Kuma beyi musu dadi ba.