Zakir naik yayi abubuwan ban mamaki a Qatar wajen world cup
Wan Nan babban malamin na duniya Dan kasar India Wanda akafi sani da Zakir naik ya Bada babban gudun mawa a kasar Qatar.
Ga video kadan daga cikin abubuwan da Zakir naik yayi a kasar Qatar don yada adinin musulunci a wajen Baki masu zuwa kasar ta Qatar don buga kwallon Kafa na world cup.
Duk da wasu daga cikin manyan malamai suna ganin kwallon Kafa abin banza ne beda wani anfani wan Nan dalilin yasa sukace basuga dalilin da yasa Qatar zata nema a buga kwallon Kafa a kasar ta ba.
Amma wasu suna ganin Hakan dai-dai ne Ako wani irin lokaci Kuma Ako wani irin Hali zaka iya aikata alheri Kuma zaka iya isar da sakon Allah, da wan Nan dalilin ne yasa Qatar sukayi anfani da dama don isar da sakon Allah wajen manyan yahudawa na duniya gaba daya.