Hausa NewsKannywood

Likitoci sunyi ma Ali artwork duka a asibiti wajen haihuwan matar shi

Wani video ya fita inda ake ta rike Ali artwork da Wasu mutane inda suke rigima a cikin asibitin barau dikko Dake Kaduna.

Daga majiya me karfi wan Nan video an dauke shi ne a lokacin da Ali artwork yake rigima da likitoci da yanuwan matan shi akan anyi ma matar shi aiki ba tare da Saka hanun sa ba.

Ga video Nan ???????? don ganin cikakken abinda ya faru ????????

 

Duk da dai Ali artwork ya fito ya musanta shi Ba’a Dake shi amma dai yasan yayi rigima da Wasu a cikin asibitin saboda Ba’a Yi masa adalci ba, anyi ma matar sa aiki da Saka hanun yanuwanta ba nashi ba da yake matsayin mijinta.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page