Hausa NewsKannywood
Dauda rarara sabuwar Waka baba buhari ba zasu iya dakai ba
Sabuwar wakar shugaban kasa Muhammad buhari Wanda babban mawakin siyasa me suna dauda rarara Wanda yasa ma Waka suna baba buhari me gaskiya uban masu gaskiya datijjo farin tsohon.
Ga video wakar ???????? don kuji da kunuwarku don wakar tayi Dadi ????????
Kamar inda kowa ya sani dauda rarara babban mawaki ne Wanda ya taka rawan gani sosai a cikin jamiyar APC Wanda Yana Daya daga cikin mawaka Wanda suka Bada gudun mawa sosai a lokacin da shugaban kasa Muhammad buhari yake Neman takaran shugaban kasa.
Haka Nan mawaki ne Wanda yake Saka kalaman Hausa masu ma’ana da zambo acikin wakokin sa.