Efcc ta fada sunan gwamnoni 3 da suke so su biyan Albashi a hannu
Efcc ta fitar da sanarwan wasu daga cikin gwamnoni na arewa guda 2 da Kuma guda 1 daga bangaren kudu suna Neman su biya ma’aikatan su kudi a hannu Ba’a banki ba kamar inda aka Saba.
Duk da shugaban efcc be Fadi ko wasu gomnini bane amma dai Wanda ake zargi sune wike, matawalle da ganduje.
Wasu gwamnoni sunce suna Neman su biya ma’aikatan jahar su da kudi a hannu Wanda ake kira da table payment a turance.
Hakan ya samo asali ne tin bayan gwamnatin tarayya tace zata canza fasalin kudin Nigeria makonni da suka gabata, Wanda shine kudin zai fara aiki a tsakiyar watan December watan 12 kenan, haka Nan za’a Dena amsan tsohuwar kudin a karken watan January watan Daya 1 kenan.
Wan Nan shi yake nuna wan Nan mutane sun sata kudin mutane sun tarashi a gidajen su da sauran wurare sun rasa inda zasuyi dashi shine suke so su raba ma mutane a matsayin albashi su Kuma sai su rike na account din su juyar dashi ta wata hanyar.