Hausa NewsKannywoodVideos
Alhamdulillah Auren Rabiu Daushe da zarah diamond
Alhamdulillah rabiu daushe Wanda akafi sani da daushe me dabaibayi zai angwance da sabuwar amaryar sa zarah diamond.
Ga video Nan ???????? don ganin ma idonku ????????
Hakan ya faru ne bayan hotunan su da suka saki a kafafen yada zumunta hotunan kafin aure Wanda dsushe ya fitar tare da zukekiyar amaryan sa zarah diamond.
Kamar inda kowa ya sani Rabiu Daushe Dan wasan kwaikwayo ne na kannywood Wanda yafi shahara wajen wasan barkwanci Wanda ya Dade Yana wan Nan harka Kuma har yanzu Yana burge mutane duk idan ya fito a cikin Shirin film.
Allah ya sanya Albarka yasa za’a kulla Alheri a wan Nan aure nasu.