Hausa News
Yan Bindiga sunkai hari wata jaha a arewacin Nigeria sun sace mutane da dama
Yan Bindiga Wanda Ba’a San ko su waye ba sunkai hari a wata kasuwa Dake jihar zamfara inda suka kashe wasu mutane suka tafi da Wasu daga ciki wasu Kuma suka raunata.
Kamar inda Wani Wanda ya gani da idonsa ya fada suna cikin kasuwa kawai sai suka ga mutane da yawa a mashina da Bindiga Wanda besan adadin su ba.
Kawai suka fara harbi suka kashe Wanda sukaso su gudu suka raunata wasu, daga Nan suka tasa wasu suka tafi dasu.
Wan Nan bashine na farko da yanbindiga suka Saba zuwa kasuwanni ba suyi irin haka, Wanda Kuma har yanzu Babu Wani mataki da aka dauka.
Munbar ma Allah komai shine zaiyi mana maganin wan Nan masifa.