Rigimar APC Rigima ta barke tsakanin ganduje, sulen garo da Alhassan Ado doguwa
Wata sabuwar rigima ta kacame a manyan APC na jihar Kano inda manyan jamiyar na APC kamar su ganduje, Alhassan Ado doguwa, da sulen garo suka tada Wani hargitsi a dakin Wani taro na APC, Wanda Hakan yayi sanadiyar Alhassan Ado doguwa ya fasa ma sulen garo Baki.
Ga video abinda ya hadasu Nan ???????? da dukkanin abinda ya faru a wajen a kasa don ku gani da idon ku ????????
Dukda dai Alhassan Ado doguwa ya musanta wan Nan magana da akeyi na cewa ya fasa ma sulen garo Baki, yace ba haka akayi ba sulen garo ya zamiye ne ya Fadi ya fasa Baki.
Amma dai daga majiya me karfi da Kuma Wanda abin ya faru a gaban su sunce tabbas Alhassan Ado doguwa ne ya fasa ma sulen garo Baki inda ya dauka kofin shayi ya buga mishi a fuska.