Hausa NewsKannywoodVideos
Dauda kahutu rarara shugaban shugaba new video song
Sabuwar wakar dauda kahutu rarara me taken shugaban shugaba Wanda yayi ta saboda siyasa.
Wanda kamar inda muka sani daudaa kahutu rara babban mawakin siyasa ne Wanda musamman yake ma APC Wanda yayi suna Kuma ya samu daukaka akan wakar siyasa.
Ga video wakar Nan ???????? don ganin inda video yake yayi kyau ????????
Wakar daudan kahut rarara Wanda yayi tare da Aminu Alan Waka da sauran mawaka.
Ya kwanzarta shugaban kasa Muhammad buhari da sauran gwamnoni haka Nan yayi zagi da habaici ga wasu gwamnoni musamman gwamnan …..
Waka ne Wanda aka tsarata Wanda sai kaji zaka tabbatar da dauda kahutu rarara sarkin wakar siyasa ne.