Hausa NewsKannywoodVideos
Ba zan Kara rubuta Shirin labarina na ba saboda matsala na da Aminu saira
Wan Nan shahararen marubucin na kannywood ibrahim birnuwa yace bazai Kara rubuta Shirin labarina ba saboda wata matsala da suka samu da Aminu saira.
Kamar inda BBC Hausa sukayi hira da Ibrahim birnuwa yace a baya shine farkon marubucin Shirin film na labarina me dogon zango amma a yanzu bashi bane saboda wata matsala da suka samu da Aminu saira, duk da ba wata hatsaniya mukayi dashi ba amma dai bazan iya ci gaba da rubutun Shirin ba.
Ga video hiran Nan ???? a kasa ????
Ibrahim birnuwa dai be fada matsalar da suka samu ba amma dai yace ya dakatar saboda matsala da suka samu da Kuma aiyukan da sukayi mishi yawa na wasu rubutun daban daban.