Hausa NewsKannywoodVideos
Katsiwa ga naku sabuwar Wakar dauda kahutu rarara
Alaramman Waka Kuma jagoran mawakan siyasa dauda kahutu rarara ya saki sabuwar Waka me zafi me taken kqtsinawa ga naku kqtsinawa na dikko dakin Kara.
Ga video wakar Nan ???????? a kasa don kuji inda yayi anfani da kalamai masu Dadi da habaici da zambo ????????
Dauda kahutu rarara Wani fasihin mawakin siyasa ne musamman a jamiyar APC Wanda yayi kokari sosai Kuma ya taka rawan gani a siyasar Muhammad buhari Wanda suka gabata.
Dauda kahutu rarara har yanzu Yana kokari wajen fitar da wakoki da baituka masu ma’ana acikin wakokin sa domin tura Sako ga mutanen Nigeria ko Kuma Yan adawa.