Dauda kahutu rarara yayi sabuwar Waka me taken munfi karfin ku ko gezau Wanda yayi ta saboda Yan adawa.
Kamar inda kowa ya sani dauda kahutu rarara shahararen mawakin siyasa ne.
Waka ne Wanda ta cika da kalamai masu kayatarwa da ban sha’awa da ma’ana Wanda akayi shi da kalamai na habaici da jurwaye me kamar wanka.
Ga video Nan ???????? a kasa don kuji da kunuwarku ????????
Wan Nan waka na dauda kahutu rarara ya fado gwamnoni ya fada halin kowa da kalamai wasu Kuma harda habaici.
Wakar anyita ne saboda gwamnan gwambe amma kunsan dauda kahutu rarara da iya habaici.