Sashi Daban (Others)
Kowa ya kasance cikin shiri amma a kwantar da hankali inji shugaban kasa Muhammad buhari
Shugaban kasa Muhammad buhari yace kowa ya kasance cikin shiri amma a kwantar da hankali akan garin da ake tinanin Yantaadda zasu Kai a garin Abuja da Wasu wajen.
Shugaban kasar Nigeria yace ko Wani Dan kasa ya kwantar da hankalin shi jamian farin kaya suna Nan suna bakin kokarin su na ganin sun Hana faruwan Wani Abu mare Dadi.
Duk Wani Dan Nigeria ya Dena damuwa da wai kasashen turawa sun kwashe mutanen su, wan Nan bawai sabon abu bane a duniya, akwai kasashen da dama da Hakan ya faru.
Don haka mu hada karfi da karfe mu dakile duk Wani aikin barna da kanmu kamar inda gwamnatin Nigeria take itakan bakin kokarin ta.