Sashi Daban (Others)

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara akan ganduje

Babban mawakin Hausa Wanda ya shahara wajen wakokin siyasa musamman na jamiyar APC dauda kahutu rarara yayi sabuwar Waka Wanda ta cika da habaici da zambo.

Ga video wakar Nan ???????? a kasa don kuji inda dauda kahutu rarara yake nema ya janyo ma Kansa ruwa.

Idan me karatu be manta ba dauda kahutu rarara yayi wakoki da ya zagi ganduje da dama kamar inda wasu ya kira ganduje da hankaka gaban ka fari bayanka Baki, da sauran su.

To a yanzu ma yayi wasu sabuwar Wakar da tafi wancen Wanda har yanzu be Riga ya sake su ba.

Ku kasance damu domin samun wan Nan wakoki da an sake su a kasuwa.

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page