KannywoodVideos

Official Video Auta waziri and momee gombe autar mata new song

Official Video na sabuwar Wakar auta waziri da momee gombe autar mata” wata Waka ce me tashe Wanda akayi audio yanzu haka Kuma gashi mun fitar muku da video.

Danna kan hoton Nan ???????? don ganin official Video na sabuwar Wakar auta waziri tare da momee gombe “autar mata”

Wakar autar mata wakace me dadin gaske Wanda akayi shi da kalamai masu Dadi da ratsa zuciya Waka ce Wanda akacika da kalaman soyayya.

Kamar inda kowa ya sani wan Nan matashiyar yarinya da ta hau kan wan Nan video wakar yarinya ce me tashe Wanda ta iya rawa da rausaya.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page