Hausa NewsKannywoodVideos
Dauda kahutu rarara hello hello new song
Sabuwar wakar dauda kahutu rarara hello hello new song Wanda yayi ma tinubu da shatina Wanda suke Neman takaran a jamiyar APC.
Ga video wakar ???? Nan don ku saurara da kanku ????????
Hakika wan Nan waka ta bugu kamar inda muka sani dauda kahutu rarara Yana Waka ne da manyan kalamai na Hausa masu ma’anar.
Haka Nan dauda kahutu rarara yazo da Wasu kalamai Wanda akece ma jurwaye da kamar wanka acikin wakar nashi inda yayi habaici kala daban daban.
Ku saurara wan Nan wakar cikin natsuwa don jin abubuwan daban daban da wan Nan waka tazo dashi na ilimantarwa da fadakarwa.