Hausa NewsKannywood
Naziru sarkin waka yayi Alwashin daure Wanda ya Kara zaginsa a TikTok
Naziru sarkin waka yayi Alwashin daure Wanda ya sake zaginsa a TikTok ko waye shi Kuma ko Dan waye, yace bega dalilin da yasa za’a dinga zaginsa ba Shima mutum ne kamar kowa.
Ga video Nan a kasa ???????? don ganin da idon ku kuji da Kunin ku abinda ya fada.
Kamar inda naziru sarkin waka ya fada yace Yara rashin kunyar su tana yawa don mene zasu dinga zagin manya harda makamai Kuma iyayen su suna kalon su.
To a yanzu ni duk Wanda ya Kara zaginsa tabbas sai nayi shari’a dashi Kuma sai na nuna mishi karfin kudi.
Idan nasa aka kama mutum bazan taba yafe mishi ba Koda iyayen zasu kama kafa na ne tinda iyayen nasu suna kalon su suke abinda be kamata ba.