Hausa NewsNews

Shugaban kasa Muhammad buhari ya bana umurni ko Wani VC na jami’a ya Bude makaranta

A safiyar yau ne shugaban kasa Muhammad buhari ya umurci ko Wani shugaban jami’a VC Daya Bude makaranta ko Wani malami da yake karkashin asuu Shima ya koma.

Inda shugaban kasa Muhammad buhari yaje cewa Abu yaki ci yaki cinyewa don haka baza a lamunta Hakan ba dole ne a Bude makaranta ko Wani dalibi ya koma aci gaba da karatu kamar inda aka Saba.

Anbiya ma malaman makaranta wasu daga cikin abubuwan da suka nema wasu Kuma ance suyi hakuri za’a cika musu alkawarin nasu saboda ganin halin da kasa take ciki a yanzu.

Amma malaman jami’a a karkashin kungiyar asuu sukayi burus da duk Wani tayi da gwamnatin tarayya tayi musu suka sahafa ma idon su Toka.

Tabbas dole muga munyi kokari kota Wani irin hanya ne domin ganin mun kawo karken wan Nan yajin aiki na kungiyar asuu da yaki ci yaki cinyewa har na tsahon wata 8.

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page