Hausa NewsNews
Sabuwar rugima: Dalilin da yasa aka kashe inyamurai (Igbo) guda biyu a garin kano
An bindige wasu inyamurai Igbo guda biyu har lahira a garin kano da misalin karfe 8:50 na dare.
Wan Nan inyamurai Igbo shahararrun manyan Yan kasuwa ne a garin Kano it inda manyan masu Saida batir ne kala-kala.
Kamar inda ruhoto yazo mana Wani ne yazo kamar zai Siya batir ya kira shi cikin shago daga Nan ya cire bindiga ya bindige shi har lahira.
Wasu suna ganin Yan bindiga ne kawai suka harbe su ta inda wasu Kuma suke ganin masu Jin haushin su ne kawai suka kashe su da kansu ko Kuma suka Saka yanbindiga suka kashe su.
Duk da dama wasu suna ganin irin wan Nan acikin kabikar inyamurai Igbo ba Wani Abu bane su Saka a kashe yanuwan su don sun samu daukaka ko Kuma sunyi musu Wani lefi.