Tahir fage: Dole nayi rawan gala don ‘yan kannywood Basu temaka min ba
Tahir fage ya fada matsalolin kannywood
Wan Nan datijon na cikin kamfanin shirya fina-finai na kannywood wato Tahir fage ya ce dole yayi rawan gala tare da yanmata a gidan gala saboda su suka temaka masa a lokacin da bashi da lafiya.
Kamar inda Tahir fage ya fada ya nema wasu daga cikin kannywood su temaka masa kamar su rarara da me kwashewa da kudi naira dubu Dari biyu da hamsin 250,000, amma suka rasa abinda zasu bashi sai naira dubu hamsin da biyar 55000 kacal Kuma suna da halin da zasu iya temaka masa.
Dukda dai da masu temaka min kamar su Ali nuhu Aisha humaira da abale, saboda kokarin da suke a kaina yasa na kasa Neman wan Nan kudi daga hanun su.
Haka Nan da wasu da dama daga cikin kannywood Wanda sukayi zama na mutunci da Amana amma Basu damu da ciwonsa ba koya mutu ko yayi Rai.
Sai wasu matasa daga gidan gala Wanda be hada komai dasu ba sai mutunci da sanayya sune suka temaka masa m.
Wan Nan dalilin yasa dole ne nayi rawan gala tare da yanmata don Nima na faranta musu Rai suji Dadi kamar inda sukayi min