KannywoodVideos

Kalla abinda mata sukeyi da sabuwar Wakar Ado gwanja asosa

Ado gwanja asosa

Wan Nan shahararen mawakin matan Ado gwanja ya Kara sakin wata sabuwar waka me suna bayana nayi mini ciwo asosa. Ado gwanja asosa.

Daga fitar wan Nan wakan mata suka haukace Wanda wasu har suka mayar dashi da Wani siga na iskanci, kalla video a kasa ????????

Lallai wan Nan waka da alamun zatafi wan Nan wakar nashi da yayi me suna warr, don inda sigan wan Nan wakar take da inda mata suka dauke shi alamun abin yazo da sabon salo.

Ta inda wasu mata ne suke wakar Ado gwanja amma Maza ne suke Sosa musu ba, haka Nan wasu maza ne suke rawan mata suna Sosa musu baya

 

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page