Atiku Abubakar: zan mayar da federal universities su koma state universities
Atiku Abubakar federal universities
Dan takaran shugaban cin kasar Nan a karkashin jamiyar PDP Alhaji Atiku Abubakar yace zai mayar da federal universities gaba daya na kasar Nan su koma state universities.
A Wani taro da akayi a Lagos ne ya Bada wan Nan sanarwan inda yake nuna abubuwan da suke faruwa da federal universities a kasar Nan yayi yawa Kuma a ganin shi su koma cen inda suka fito shine kawai mafitar.
Kamar inda Alhaji Atiku Abubakar yaci gaba da cewa a baya gaba daya federal universities suna karkashin gomnatin jiha ne daga baya ne aka dawo dasu karkashin gomnatin tarayya.
Alhaji Atiku Abubakar yace idan zamuyi duba da sauran kasashen duniya da yawan manyan makarantun su na yankasuwa ne wasu Kuma suna karkashin gomnatin gunduma.
Don haka muma Nigeria zamu iya don haka Ina zama shugaban kasa a zabe me zuwa zan koma da duk federal universities su koma karkashin gomnatin jaha.