Da yawan wasu sukance energy drinks Yana Kara ma namiji karfin jima’i da dadewa akan mace. Kamar su fearless, predator, power-horse, monster, maca, supa comondo, black bullet, climax, da sauran su dai.
Iya tinani na da lisafi na da bincike na da duk gwajin da muka Saka Saka wasu mazan sukayi, shi energy drinks Yana Kara ma wasu karfi ne kawai a jiki da kuzari, Hakan zai iya sa namiji yayi jima’i da matar sa beji ya gaji ba Nan da Nan.
Amma Idan akazo magana wai energy drinks ya Hana Maka azzakarin ka kwanciya wan Nan ba gaskiya bane, ko Kuma ya Hana ka saurin fitar da maniyi duk wan Nan ba gaskiya bane.
Anfanin energy drinks wajen namiji shine idan yasha maganin Maza Wanda zai Hana azzakarin shi ta kwanta ko Kuma ya dade Yana saduwa da matar shi be fitar da maniyi ba.
To bayan yasha wan Nan maganin mazan yayi mishi aiki, abinda ke faruwa sai Kuma ya kasance jikin wan Nan namijin yakan kasa daure dadewa da zasuyi suna jima’i sai zama ga azzakarin shi Bata kwanta ba Kuma be fitar da maniyi ba amma Kuma ya gaji dayin jima’i a lokacin.
To wan Nan shine anfanin energy drinks a wajen namiji, amma kamar inda nace muku ni wan Nan Dan karamin lisafi na ne da bincike na da Kuma gwajin da mukayi.