Wani saurayi ya mutu a hotel a lokacin da yake hutawa da budurwan shi
Man dead in hotel room
Wani saurayi a garin Lagos ya mutu a lokacin da yakai budurwan sa hotel domin hutawa.
Kamar inda masu aikin hotel din suka sanar suna zaune kawai sai wan Nan budurwa ta fito da sauri tace a temake ta saurayinta ya Fadi ko kafin mutane su shiga dakin sunje sunganshi ya mutu.
Kamar inda ita budurwan ta shaida Wanda taki bari asan cikaken sunan ta da garin da ta fito, ta bayyana cewa sun hadu da wan Nan saurayin ne a social media inda yayi mata alkawarin zai aure ta.
Wan Nan dalilin ne yasa ta tashi daga garin su taje wajen sa a Lagos ya ajiye ta a dakin hotel suna zaune a dakin hotel ne kawai sai ga wan Nan Abu ya faru.
Kamar inda yansanda sunyi iyakan bakin kokarin su don ta sanar da yanuwanta suzo amma taki yarda da Hakan ita dai ta dage da ba ita ta kashe shi ba.
Su Kuma yanuwan mamacin sunce a Basu gawan Dan uwansu kawai suje su rufe shi amma Babu Wani Kara da zasu shigar.