Ci gaban Shirin labarina season 5 Hausa series daga kamfanin Saira movies.
Wan Nan Shiri an kayata shi sosai fiye da duk sauran Shirin labarina da kuka kalla.
Kamar inda me kallo ya sani ancanza wasu daga cikin yanwasan da kuka sani kamar su sumayya da sauran su.
Karna cika ku da labarin gashi Nan ku kalla da kanku.