Ankama Wani saurayi me lalata da mahakaciya kulum ance dole ya aure ta
Ankama Wani saurayi me lalata da mahakaciya kulum ance dole ya aure ta
Wani matashi da aka kama Yana lalata da mahakaciya acikin Wani kango ya bayya na cewa kulum sai yayi lalata da wan Nan mahakaciya.
Wan Nan saurayi Wanda be wuce Dan shekara talatin ba yace ya dade Yana lalata da wan Nan mahakaciya acikin wan Nan kango Kuma yanayi ne kawai domin Jin Dadi bawai domin Wani Abu na duniya ba kamar tsafi ko Wani Abu.
Ankama wan Nan saurayi ne acikin Wani kango tare da wan Nan mahakaciya Yana kan lalata da ita, inda Wani yazo wucewa sai yaji alamun motsi da Wani sauti kamar mace Dana miji suna saduwa.
A zaton wan Nan saurayin wasu masoya ne suka labe a wan Nan kango suna lalata, daga Nan yace shiko Saiya leka don ganin suwaye suke morewa haka.
Lekawan sa keda wuya Saiya ga Ashe Wani saurayi ne yake lalata da wan Nan mahakaciya, ba tare da bata Lokaci ba ya Tara masa mutane.
Inda aka fito da wan Nan saurayin da mahakaciya aka Tara su a gaban manyan anguwan inda wasu fusatattun samari sukace a barsu su karya shi gaba daya.
Manya anguwan sukace ba haka za’a Yi ba dole wan Nan saurayin ya aure wan Nan mahakaciya ko Kuma Akai shi gidan yari.
Hankalin wan Nan saurayi ya tashi saboda Jin dokokin da aka Saka mishi bayan ya aureta.
One Comment