Hausa Series
Danjarida Hausa series sabon Shiri me dogon zango na Abubakar Bashir me shadda
Kalla video sabon Shirin Danjarida Hausa series na Abubakar Bashir me shadda ????
Wan Nan sabon Shirin na danjarida Hausa series Shiri ne Wanda aka karyata shi da abubuwa kala kala, Wanda sai ka gani zaka Bada labari.
Idan me karatu be manta ba Abubakar Bashir me shadda ya dade Yana harkan film Kuma yayi film masu ilimantarwa da nishadi a baya Wanda mutane suka yaba.
Shi yasa yanzu ma ya kawo muku sabon shiri me dogon zango na danjarida Hausa series domin naishadantar daku da Kuma ilimantarwa.
One Comment