Nasarawa state: Wani jamiin tsaro ya dirka ma ‘yar Dan uwanshi ciki ‘yar shekara 15
Wani jamiin tsaro daga nasarawa state Wanda ake tinanin dansanda ne ya dirka ma ‘yar Dan uwanshi ciki Wanda take zaune a gidan shi yarinya ce ‘yar shekara 15.
Daga majiya me karfi ta nuna wan Nan yarinya sabon balaga yar shekara 15 tana zaune gidan wan Nan officer ne a garin nasarawa state, inda yayi kwance-kwance ya samu saarta ya dankara mata ciki.
Jamian kare hakin mata sun shiga maganar inda sukace Sam ba zasu taba yarda ba domin wan Nan cin zarafin mata ne, a yanzu haka ana Nan ana kan bincike akan abin.
Dukda yarinyar ta rasa cikin a lokacin da cikin yakai wata shida, amma likitoci sun dauka sample domin yin gwajin DNA, inda zai tabbatar da waye yayi cikin.
Jamian yansanda Suma sun dauka alwashin sai sun daukan ma yarinyar mataki domin ba zasu bari yaci banza ba ko waye yayi wan Nan danyar aikin dole a hukutan shi dai-dai da abinda yayi.
One Comment