Video lalatan Maryam yahaya, momee gombe da Minal Ahmad a Dubai – Lalatan Matan Kannywood
Lalatan Matan Kannywood
lalatan Maryam yahaya, momee gombe da Minal Ahmad a Dubai.
Maryam yahaya tare da momee gombe da Minal Ahmad sun ziyarta Dubai inda suka tafi hutawa. (Lalatan Matan Kannywood)
Also Read: Kalla video Maryam yahaya tana rawa gaban larabawa a Dubai suna manna mata kudi a jikinta
Kukan Dadi Yan Nigeria Keyi Inji Buhari
Tin daga ranar da suka Isa kasar Dubai suke Sakin hotuna da video kala kala wasu suna yabawa wasu Kuma suna zagin su.
Abinda wasu suke ta tambaya mene yakai su Dubai Kuma wane yakai su mene sukaje Yi me yasa suka Dade har yanzu Basu dawo ba.
Masoyan su suna ta musu fatan Alheri wasu Kuma akasin Hakan, ko Ina maganar su akeyi a shafikan sada zumunta.
Musamman anfi ganin hotuna da video na Maryam yahaya inda aka ga Wani video nata tana rawa agaban Maza larabawa tare da wata baturiya.
Hakan yaja Cece kuce da dama a shafikan sada zumunta inda wasu suke ganin kamar sunje rawan gala ne kawai a gidajen shakatawa na larabawa.