News

Gomnatin Buhari tayi martani akan barazar sanatocin PDP na tsige buhari akan rashin tsaro

Gomnatin Buhari tayi martani akan barazar sanatocin PDP na tsige buhari akan rashin tsaro.

Sanatocin PDP sun kalubalanci shugaban kasa Muhammad buhari akan rashin tsaro a Nigeria yayi yawa inda har sukayi masa barazana da zasu cire shi Nan da sati 6 idan har be dauki Wani mataki ba.

Also Read: ‘Yan Bindiga: Zamu Sace BUHARI Da El-Rufai A Wani Sabon Bidiyo

The Pressure of Life: Nigerians Are Crying Sweetly – Buhari

Gomnatin na Muhammad buhari sun mayar da martani kamar haka, tabbas munsan duk Wani zafi da damuwa da mutanen Nigeria suke ciki akan rashin tsaro muma Hakan Yana damun mu Kuma zamu dauka mataki Nan Bada jimawa ba, inji gomnatin Muhammad buhari.

A yanzu haka cikin satin Nan zamu Kara zama akan rashin tsaro, Kuma Muna Nan Muna kokari komai zaizo Karke.

Kuma maganar da ‘yanta’adda na cewa zasu kama shugaban kasa Muhammad buhari da malam nasiru Alrufa’i wan Nan maganar banza ne ba Abu bane me yuwuwa.

Don haka Muna Kara bawa mutanen Nigeria hakuri da matsalolin tsaro komai ya kusa zuwa Karke.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page