Life Style
Sabon daraktan Shirin izzar so bayan rasuwar Nura mustapha waye
Izzar so: An zaba sabon daraktan Shirin izzar so bayan rasuwar Nura mustapha waye.
Lawal Ahmad me Shirin izzar so ya zaba sabon daraktan Shirin izzar so tin bayan rasuwar Nura mustapha waye ake ta tinanin Wanda za’a zaba.
Amin Al-rahuz shine sabon daraktan da zaici gaba da Shirin Nan me dogon zango Izzar so.
Sai aka samo hazikin darekta Wanda ake tinanin zai iya maye gurbin marigayi nura mustapha waye.
Also Read: Zamu fara kama masu canjin kudi a Nigeria – CBN
The Pressure of Life: Nigerians Are Crying Sweetly – Buhari