News

Muhammad buhari: shugaban kasa Nima kaina shinkafa yar Hausa nake ci a gida na

President Muhammad buhari rice

Muhammad buhari: Nima kaina shinkafa yar Hausa nake ci

Shugaban kasa Muhammad buhari yayi jawabi akan cewa sun kulle bodan kasa ne saboda manoma suci riban gajiyar noman da sukeyi musamman manoman shinkafa.

Shugaban kasa Muhammad buhari ya Kara da cewa manoma suna Shan wahala matuka ashekarun baya amma a yanzu suna cikin farin ciki saboda kayan noma yayi daraja Kuma ya bunkasa.

Shugaban kasa Muhammad buhari yayi wan Nan jawabi ne a garin Katsina inda yake murna da Jin Dadi da ganin cewa yanzu mafiya yawan mutanen Nigeria shinkafa yar Hausa suke ci.

Shugaban kasa Muhammad buhari yayi da noma Yana Kara bunkasa darajan kasa, Kuma in mutanen kasa suna noma sosai to kasa zai zama Babu yinwa don temakon Kai ne gaba daya.

Duk Dan Nigeria da beyi PVC ba Yana cikin matsala

Don haka ne muka Maida hankali sosai wajen noma muka temaka ma mutane da kudi ta taki da domin bunkasa harkan noma talaka suji Dadin rayuwa.

Shugaban kasa buhari yace munso mun samu talakawan Nigeria Basu noma sosai Koda sun noma basa cin abinda suka noma Babu abinda Yan Nigeria suka sani sai dai suci shinkafa yar kasan waje, don haka yasa mukace dole mu noma da kanmu Kuma muci abin mu.

Shugaban kasa buhari yaci gaba da cewa haka Nan Muna fatan duk wata gomnatin da zatazo bayan mu dasuci gaba daga inda muka tsaya domin Jin dadin talakan Nigeria.

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page