Lilinbaba ummi rahab: an kawo kayan lefen auren amarya ummi rahab
Lilinbaba and ummi rahab wedding
Lilinbaba ya kawo kayan lefen auren amarya ummee rahab
Alhamdulillah lokacin da ake Jira na auren ummee rahab da lilinbaba yazo inda a yanzu haka tin yau juma’a ana Nan ana ta shirye shryen shagalin biki. (Lilinbaba ummi rahab)
Wan Nan aure dai yasha Cece kuce sosai daga wajen mutane masoya harda ma akasin Hakan.
Rarara yasa kudi da mota da iphone akan gasar wakar jagaban shine gaba
Ta inda wasu suna fatan Alheri da kalamai masu Dadi da adu’a na Alheri, wasu Kuma akasin Hakan, amma kamar inda aka Saba aure dama Yana zuwa da qalubale kala daban-daban.
Kuma dama idan me karatu be manta ba Dan watanni kadan dasuka gabata ummee rahab anta badaqala da ita da ita da wasu ubanin gidan ta inda akaita Dan wasu zage zage da kana Nan magana da gutsuri tsoma.
Ayanzu haka dai lefen ummee rahab Yana hanun iyayen ta ita Kuma amarya Tasha lalle tayi Shiri tsaf domin Shirin bikin ta da lilinbaba kamar inda zaku gani a wan Nan video.
One Comment