Hadiza Gabon: Wani saurayi yakai hadiza Gabon kotu
Wani saurayi ya Maka hadiza Gabon a kotu akan tayi mishi alkwarin aure ta fasa bayan taci mishi kudi har naira kimanin dubu Dari uku da casin da shida 396,000.
Inda hadiz Gabon ta karyata faruwan Hakan inda tace Sam ma Bata sanshi ba, daga bisani Kuma ta amsa da ta sanshi amma a Facebook suka hadu Kuma Babu maganar aure a tsakanin su.
Hakan Saiya jefa mutane cikin tinani akan Dan wan Nan kudin da beda yawa za’a Kai Gabon kotu, alamun dai akwai Wani boyayen alamari da zai fito Nan gaba kadan.
Abinda ke kawo Budewar gaban mace da maganin shi
Abin tambaya na biyu Kuma da farko lauyan hadiya Gabon yace Bata San shi ba, a zaman kotu na biyu Kuma sun amsa da cewa hadiza Gabon ta sanshi a Facebook amma amma Babu maganar aure a tsakanin su.
Lauyan Wanda ya shigar da Kara dai yace zasu kawo hujar su kala daban-daban a zama na gaba Wanda za’a Yi shi a ranar 28/6/22.
Me karatu taci gaba da kasancewa damu domin samun Sabin labaru.
2 Comments